A gurin Allah nake neman shugaban majalisa – Gudaji

Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kazaure,Roni da Gwiwa wato, Hon. Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana a shafisa na instagram inda yake cewa, yana neman shugaban malisar wakilai a wajen Allah.

shin kuna ganin Gudaji ne ya fi dacewa da ya zama Shugaban majalisar wakilai?

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More