Abunda ya haddasa rigima a majalisar Najeriya

Hayaniya ta barke a majalisa  wakilai ta Najeriya a yau Laraba 4 ga watan Yuli 2019 , dalilin sanar da matsayin Shugaban marasa rinjaye a majalisar.

Rigiman ya fara ne kan hukuncin da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya yanke shawarar yin jifa da wata wasika daga jam’iyyar PDP da ke zabar Kingsley Chinda a matsayin Shugaban marasa rinjaye.

Kakakin majalisar yayi gaban kansa wajen sanar da Ndudi Elumelu a matsayin Shugaban marasa rinjaye, lamarin da ya haddasa zanga-zanga daga mambobin jam’iyyar PDP.

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More