Abunda ya kai gwamnonin APC jahar Plateau

Mataimakin Gwamnan jahar Kano dakta  Nasiru Yusuf Gawuna ya wakilci Gwamna Ganduje, a taron da aka gudanar na  tattaunawa tsakanin Gwamnonin APC da kuma ministocin Najeriya  kan batutuwan da suka shafi harkar sufuri,ilimi, lafiya da kuma tsaro.

Gwamnan jahar Jigawa Badaru Abubakar tare da takwaransa na jahar Plateau Simon Lalong ne suka jagoranta  taron, wanda aka gudanar a fadar Gwamnatin jahar ta Plateau.

Abunda ya kai gwamnonin APC jahar Plateau

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More