Adadin masu Coronavirus a Najeriya sun kai 407

An samun karin mutane 34 da cutar Coronavirus a kasar Najeriya.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
18  jahar Legos

12 a jahar Kano

2 a jahar Katsina

1 a jahar Delta

1 a jahar Neja

Daga misalin karfe 11:20 na dare ranar  Laraba 12 ga watan Aprilu 2020.

An sallami mutane 128 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da rasuwar mutane 12

Jamullar mutane 323 ne wayanda suka kamu  cutar a Najeriya.  Hukumar NCDC ta fitar da sanarwar  cewa, cutar ta covid-19 ta bulla a jahohi 19 cikin 36 da ke kasar kawo yanzu.

Ga jadawallin jahohin:

Lagos- 232
FCT- 58
Osun- 20
Kano- 16
Edo- 15
Oyo- 11
Ogun- 9
Katsina- 7
Bauchi- 6
Kaduna- 6
Akwa Ibom- 6
Kwara- 4
Delta- 4
Ondo- 3
Enugu- 2
Ekiti- 2
Rivers-2
Niger- 2
Benue- 1
Anambra- 1

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More