Adadin masu cutar Coronavirus sun haura 30,000 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 460 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 30,249 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-150
Rivers-49
Oyo-43
Delta-38
FCT-26
Anambra-20
Kano-20
Plateau-18
Edo-14
Bayelsa-13
Enugu-13
Osun-12
Kwara-10
Borno-8
Ogun-7
Kaduna-6
Imo-4
Bauchi-3
Gombe-3
Niger-2
Adamawa-1

An sallami mutane 12,373 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 684 daga ranar Laraba 8 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More