Adadin masu cutar Covid19 a Najeriya ya kai 4,641 inda mutane 150 suka mutu

An samun karin mutane 242 wayanda suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 4, ke dauke da cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
88-Lagos
64-Kano
49-Katsina
13-Kaduna
9-Ogun
6-Gombe
4-Adamawa
3-FCT
1-Ondo
1-Oyo
1–Rivers
1-Zamfara
1-Borno
1-Bauchi

An sallami mutane 902 da suka warke daga cutar, sannan hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 150 a ranar Litinin 11 ga watan Mayu 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More