Aliyu Ahmed El-Rufai ya rasu

Allah yayi wa Tsohon soja Aliyu Ahmed El-Rufai yaya a gurin gwamna Nasir El-Rufai ya rasu.

Ya rasu a safiyar yau Asabar 19 ga watan Junairu 2019.. Za’a sallaci marigayi Aliyu Ahmed El-Rufai a masallacin Sultan Bello dake unguwar sarki a jahar Kaduna da misalin karfe 4 na yammacin yau, Sannan a binne shi a Kaduna.. Aliyu Ahmed ya rasu yana da shekaru 71

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More