Alurar riga kafi ta AstraZeneca ba ta da wata illa–NAFDAC

Allurar COVID-19 ba ta da wata illa.

Farfesa Mojisola Adeyeye, Darakta-Janar ta Hukumar Kula da Abinci da Magunguna (NAFDAC) ta ce allurar Astrazeneca da kwanan nan aka kaddamar da rarraba ta ga jihohi don magance COVID-19 ba ta da wata illa.
Adeyeye, wacce ta.bayyana hakan a ranar Alhamis a Abuja, jim kadan bayan an yi mata rigakafin, ta ce NAFDAC ta bi diddigin allurar rigakafin kafin a amince a yi wa ‘yan Nijeriya don maganin COVID-19.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More