Amaryar da ta mutu ana shirin bikin aurenta

Kalli hotunnan Matashiya, Immaculate Okochu yar shekara 24 wacce ta mutu sanadiyya wata babbar motar daukar kaya da ta kade ta a  ranar 12 ga Agusta a kan titin Badore a yankin Lagos Island.

Matashiyar na shirin bikinta da za a yi a  watan Oktoban 2020 kammar yadda ta wallafa a Facebook ranar Litinin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More