An kara samun mutane 16 da cutar Coronavirus a kasar Najeriya

An kara samun mutane 16 da cutar Coronavirus a kasar Najeriya.

Sabbin wayanda suka kumun sune:

Mutane 10 a jahar Legos,2 a babban birnin tarayya Abuja,2 a jahar Oyo, 1 a jahar Delta sai 1 a jahar ta Katsina.

Daga misalin karfe 9:30 na yammacin Talata 6 ga watan Aprilu 2020.

An sallami mutane 44 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da rasuwar mutane 6.

Jamullar mutane 254 ne wayanda suka kamu  cutar a Najeriya.

Ga jadawalin yadda cutar ta a jahohin:

Lagos- 130
FCT- 50
Osun- 20
Oyo- 11
Edo- 11
Bauchi- 6
Akwa Ibom- 5
Kaduna- 5
Ogun- 4
Enugu- 2
Ekiti- 2
Rivers-2
Benue- 1
Ondo- 1
Kwara- 2
Delta- 1
Katsina-1

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More