An nada sabon kwamishina a Jahar Filato

An nada  sabon Kwamishinan ‘Yan sanda,  mai suna Austin Agbonlahor, da fara  aiki a Rundunar ‘Yan sandan  ta Jihar Filato.

Sabun kwamishinan yan sanda Jahar ta Filato  mai suna Austin Agbonlahor  yayi  karatu a jami’ar  Benue kuma ya  kasance daya daga cinkin kolejin tsaro ta kasa wato (National Defence College) ,ya kuma rike mukamin darektan darusa a Nigerian Police Academy dake Wudil a Kano

Austin Agbonlahor   ya maye gurbin  Mista  Undie Adie, yayin da a yanzu haka yana bakin aiki.

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Comment moderation is enabled. Your comment may take some time to appear.