An nada sabon magatakarda majalisar dokokin Najeriya

An tabbatar da Mista Ojo Amos Olatunde a matsayin magatakardar majalisar dokokin kasar wato Hukumar Kula da Ayyukan Majalisar.

Mista Olatunde, kafin a tabbatar dashi a matsayin sa ya kasance shine magatakarda amman na wucen gadi.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar mai dauke da sa hannun shugabanta Ahmed Amshi a ranar Juma’a.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More