An samun karin mutane 14 da cutar Coronavirus a kasar Najeriya.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Mutane 13 a jahar Legos sai 1 a jahar Delta. Daga misalin karfe 9:30 na yammacin ranar Alhamis 9 ga watan Aprilu 2020.

An sallami mutane 51 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da rasuwar mutane 7.

Jamullar mutane 288 ne wayanda suka kamu cutar a Najeriya.

Ga jadawallin jahohin:

Lagos- 158
FCT- 54
Osun- 20
Edo- 12
Oyo- 11
Bauchi- 6
Akwa Ibom- 5
Ogun- 4
Kaduna- 5
Enugu- 2
Ekiti- 2
Rivers-2
Kwara- 2
Delta- 2
Benue- 1
Ondo- 1
Katsina-1

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More