An samun karin mutane 2 masu Coronavirus a jahar Kano

Ma’aikatar lafiya ta jahar Kano ta wallafa shafin Twitter cewa an saman karin mutune biyu da suka kamu da cutar Covid 19 a jahar.

Sanarwar ta bayyana cewa, yanzu jumillar mutune 3 ne ke dauke da cutar a jahar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More