An samun karin mutane 5 da cutar Coronavirus a kasar Najeriya

Sabbin wayanda suka kamun sune:
2  jahar Legos

2 Kwara

1 Katsina

Daga misalin karfe 9:10 na dare ranar  Lahadi 12 ga watan Aprilu 2020.

An sallami mutane 85 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da rasuwar mutane 10.

Jamullar mutane 323 ne wayanda suka kamu  cutar a Najeriya.  Hukumar NCDC ta fitar da sanarwar  cewa, cutar ta covid-19 ta bulla a jahohi 19 cikin 36 da ke kasar kawo yanzu.

Ga jadawallin jahohin:

Lagos- 176
FCT- 56
Osun- 20
Edo- 12
Oyo- 11
Ogun- 7
Bauchi- 6
Kaduna- 6
Akwa Ibom- 5
Katsina-5
Kwara- 4
Delta- 3
Enugu- 2
Ekiti- 2
Rivers-2
Ondo- 2
Benue- 1
Niger- 1
Anambra- 1
Kano-1

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More