Ana cigaba da kidaya zaben gwamnan na jahar Kogi

Zaben gwamna da aka gudanar a jahar Kogi, har yanzu ana cigaba da kidaya zaben kananan hukumomin 21 na jahar Kogi, wanda hukumar zabe ta samu nasarar bayyana sakamakon duk kananan hukumomi na jahar Kogi, yanzu haka dai ana jiran INEC ne ta bayyana wanda ya zamu nassara lashe zaben gwamnan na jahar ta Kogi.
 
Amma dai jama’iyyar APC ce take kan gaba a yanzu haka.
 
An dai samu rikici a zaben jihar ta Kogi wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane uku ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba 2019.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More