Arangamar Yan Shi’a da YanSanda ya janyo asarar rayuka

Sakamakon hatsaniyar da ta afku tsakanin yan Shi’a da Yan Sanda a babban birnin tarayyar Abuja.
 
Sun da gudanar da zanga- zangar ne dan a sakar musu jagoransu wato Shiek Ibrahim El- Zakzaaky wanda ke tsare tun 2015.
 
Hakan ya jawo asarar rayukan, jiggata da raunika Al’umma a ranar Litinin 22 ga watan Yuli 2019.
 
Mataimakin kwamishinan yan sanda na Abuja, wato marigayi Dsp Usman Umar da kuma Precious na channels TV, hatsaniyyar ce ta ya sanidiyyar rasa rayukan su.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More