Athletic Bilbao ta watsa Atletico Madrid kasa a garinta

Athletic Bilbao ta watsa Atletico Madrid kasa a garinta a fatan da kungiyar ke da shi na lashe Gasar Laliga

Inaki Williams ne ya fara saka Bilbao a gaba minti 72 da take leda a wasan da aka buga ranar Asabar, kafin daga bisani kwallon da kenan Kodro ya jefa a raga a minti na 85 ta jaddada wa Bilbao nasarar samun maki uku a wasan.

Ga sakamakon sauran wasannin da aka buga a ranar ta Asabar;

Real Madrid 2-0 Celta Vigo

Huesca 1-3 Alavēs

Laganēs 0-2 Girona

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More