Atiku da Ribadu sun ajiye siyasa a gefe idan suka shirya yiwa yaransu aure 3 ga watan Oktoba

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar, da tsohon Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rasha wato EFCC Nuhu Ribadu sun shirya hada yaran su aure

Aliyu Atiku zai angonce tare da Amaryar sa Fatima Ribadu a ranar Asabar 3 ga watan Oktoba 2020

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More