Atiku Ya Kaddamar Da Lauyoyin sa bisa kin yarda da sakamakon zabe

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

Dan takarar shugabancin kasar Najeriya karkashin inuwar  jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya kaddamar da tawagar rukunin lauyoyi karkashin jagorancin Dakta Liby Uzoukwu, SAN da za su kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar ranar 23 ga watan Fabrairu 2-19, inda Hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC ta  sanar da cewar, Shugaba Muhammadu Buhari ne ya lashe zaben a ranar 27 ga watan Fabrairu,

bayan samun  kuri’u 15,191,847 da yayi,  sai  Mista Atiku  Abubakar ya samu kuri’u 11,262,978.

 A halin yanzu na kaddamar da tawagar lauyoyi na, na kuma umurce su da su tabbatar da kwato mana hakkinmu da aka sace,” inji Mista Atiku ta hannun jami’in watsa labaransa, Paul Ibe.

“Na samu kwarin gwiwa ne saboda mutanen da basu da tsoro da suke a bangaren shari’a kasar nan, wadanda a baya suka tsayu wajen yanke hukuncin gaskiya ba tare da tsoron duk wani barazana ba.”


Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More