Atiku ya kai wa Obsanjo ziyara gidan shi

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya kaiwa  tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ziyara  a gidan shi.

Sai dai kuma Atiku da Obasanjo akwai  rashin jituwa a tsakanin su, tun a lokacin da  suka kamala mulki su a 2007, amma  tattaunawar su ta kasan ce ta sirri.

Inda ake zargin zuwan na Atiku ba zai wuce batun na tayawa  takarar da yayi a karkashin jam’iyyar PDP ne ba.

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Comment moderation is enabled. Your comment may take some time to appear.