Atiku ya kalubalanci Buhari da ya amsa masa wasu tambayoyi 14

Atiku ya kalubalanci Buhari da ya amsa masa wasu tambayoyi 14

wasu daga cikin tambayoyin sun hada da;
1- A fada masa sunan matashi guda cikin masu tafikar da madafan mulki a gwamnatin Buhari.

2- A kawo alkawarin zabe guda daya da gwamnatin Buhari ta cika.

3- A kawo sunan wani dan ta’adda guda wanda gwamnatin Buhari ta kama,ta mika shi kotu sannan aka hukunta shi.

4- A kawo sunan jami’in gwamnatin Buhari guda wadanda aka samu da badakalar yin cushe a kasafin kudi,da aka kama shi, aka gurfanar da shi sannan aka daure shi.

 

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Comment moderation is enabled. Your comment may take some time to appear.