Atiku yayi farin ciki da hukuncin kotun koli kan zaben Bayelsa

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar, ya ce ya ji dadin bayyana dan takarar gwamnan PDP na jahar Bayelsa, Sanata Douye Diri, wanda ya sha kaye a zaben watan jiya a matsayin zababben gwamnan jahar.

A wani sako da ya wallafa a Twitter, Atiku Abubakar ya taya Sanata Douye Diri da mataimakinsa Mr. Lawrence Ewhrujakpor da ma jam’iyyar PDP murna.

Kazalika ya yi kira ga alkalan kotun su ci gaba da yanke hukunci ba tare da sani ko sabo ba.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More