Matakan Nada Khalifan Tijjaniyya — Sheikh Dahiru

Sanannen Malamin Musuluncin nan, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya ce akwai matakai uku da ake bi wajen nada Halifan Darikar Tijjaniyya. Shehin ya bayyana hakan bayan da ya tarbi Sarkin Kano kuma Khalifan Tijjaniya a Najeriya, Muhammadu…

Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa ta dakatar da karbar bukatun masu neman yin sabon fasfo ko sabuntawa daga ranar Talata 18 ga Mayun 2021 har sai zuwa 31 ga watan domin ta samu damar biyan bashin da ya taru mata na fasfon. Shugaban…

2023: Ban Sa A Ka Ba – Yemi Osinbajo

Mataimakin Shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya nesanta kansa da wani kamfe da wata kungiya ta fara a kafafen sada zumunta, inda take nuna cewa ya ayyana shirinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Wata sanarwa da…

La liga: Kila Atletico Madrid Ta Kafa Tarihi A Bana

Kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid, ta sake kama hanyar yiwuwar zama zakarar gasar La liga a bana bayan shafe shekaru 7 ba tare da kai kofin gidanta ba, inda ta sake jan tazara tsakaninta da kungiyoyin Real Madrid da Barcelona wadanda…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More