Dakar ta baci na cigaba da aiki a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana fita ta daga safe zuwa dare wato tsawon sa'a 24 a cikin garin Kaduna da kewaye  a jiya 21 ga watan Oktoba 2018, sakamakon rikicin daya barke a jahar ta Kadunan. Gwamnan jahar Mallam Nasir Ahmad…

EFCC na bukatar shaidu 22 a kan Fayose

Hukumar EFCC tana tuhumar Fayose da laifuffuka 11 da suka shafi almubazaranci da kudaden al’umma, duba da yanda hukumar ta shirya gabatar da shaidu guda 22 a kan tsohon gwanna jahar Ekiti, Ayodele Fayose. Hukumar ta bayyana Sanata Musiliu…

Martanin APC ga Shehu Sani

Jam'iyyar APC ta mayar da martini ga shehu duba da dalilin daya baiyana na   ficewar sa  daga jam'iyyar ta APC. Jami'in tsare-tsare na jam'iyyar APC Ibrahim Masari ya shaidawa manema labarai  cewa ba su ji dadin matakin da dan majalisar…

Shugaba Buhari Ya Tur Da Rikicin Kaduna

Shugaban kasar  Najeriya Muhammadu Buhari ya yi tur da  rikicin da ya barke a jahar Kaduna da ke arewa maso yammacin kasar. Shugaba Buhari ya baiyana rashin jin dadin gama da  yadda rikici ya barke a jahar  ta  Kaduna duba da yanda  har…

Da dumi dumi Sanata Shehu Sani ya fice daga APC

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya fita daga jam'iyyar ta APC, sanata ya rubuta wasika tare da kwanan wata na yau 19 ga watan Oktoba zuwa ga shugaban jam'iyyar ta APC Adams Oshiomhole. Sai dai har ya zuwa yanzu babu wasu…