Babu sunayen yan takarar APC guda 10 a Zamfara

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta fitar da jerin sunayen ‘yan takara da jam’iyyun siyasar da za su fafata a zabukkan majalisar tarayya da za a gabatar a watan Fabrairu 2019. 

Har ila yau, hukumar bata sanya sunan Jam’iyyar APC ba, a cikin jerin sunayen jam’iyyun da za su fafata a zaben ba. 

Wannan yana nuna cewa APC zata rasa kujerun majalisar dattawa guda uku da majalisar wakilai guda bakwai wanda take rike da su da zarar an gabatar da zabe a watan Fabrairu. 

A watan Oktoba ne INEC ta ce iya zaben shugaban kasa kadai jam’iyyar APC zata halarta sakwamakon rashin gabatar da zaben fidda gwani da bata yi ba a jahar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More