Bashir Ahmad zai angon ce da Amarya sa Naeemah ranar Juma’a 25 ga watan satamba 2020

Bashir Ahmad shine Mai bawa shugaban kasa shawarwari akan kafofin sada zumunci tun daga shekarar 2015-har zuwa yau

“Muna farin cikin gaiyatar ku zuwa daurin auren mu, wanda za a gudanar a masallacin GRA dake jahar Katsina, ga wayanda basu samu damar zuwa ba, su sanya mu cikin addu’a su”. Inji Bashir Ahmed, kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Twitter

Allah ya bada zaman lafiya

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More