Bazanyi muharawara Buhari bai zo ba _ Atiku


Dan takarar shugaba kasara Najeriya karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana cewa lallai yaji babu dadi rashin halattar shugaba muhamadu buhari gurin muhawar.
Atiku ya bayyanawa manema labarai cewa bazai muhawara da Wanda bashida amsar tambayarda za ayi masaba, saboda Muhammadu buhari shine me rikeda kambun mulkin Najeriya dan haka shi yafi can canta yazo don fafatawa.

Sannan yabawa Yan uwa Yan takara hakuri cewa a Shirye yake duk lokacin da Muhammadu buhari yaso zannan zai zo don a fafata dashi shima

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More