#Bidiyo: Ban yarda da suman da shugaban NDDC yayi ba – Shehu Koko
Cikakken bayani daga bakin daya daga cikin mambobin kwamitin NDDC, honarable Shehu Muhammad Koko, kan dalilin da yasa shugaban NDDC ya suma a wajen taron kwamintin, a majalisar wakilan Najeriya, bayan an gayyace shi dan amsa tambayoyi kan irin kudaden da aka kashe a hukumar raya yakin Naija Delta wato NDDC