#Bidiyo:Shugaba Buhari ya rantsar shugaban hukumar da ke kula da majalisar dokokin tarayya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da shugaban hukumar da ke kula da majalisar dokokin tarayyar Najeriya tare da membobin hukumar guda goma sha daya (11), a ranar 26 ga watan Fabrairu 2020 a fadar shugaba Buhari dake babban birnin tarayyar  Abuja.

Shugaba Buhari ya rantsar da Ahmed Kadi Amshi a matsayin shugaba hukumar.

Taron ya samu hallartar Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila  tare da wasu manyan jami’an gwamnatin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More