Bola Tinubu ya ziryaci shugaba Buhari

A ganin ku me suka tattauna?

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin babban jagoran jam’iyyar APC ta kasa bakidaya wato Bola Tinubu, a yau Talata 7 ga watan Janairu 2020 a fadar shugaba Buhari dake babban birnin tarayyar Abuja.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More