Buhari ya halarci taron Majalisar Dinkin Duniya ta intanet
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari lokacin da yake wata ganawa ta bidiyo a wani taron Majalisar Dinkin Duniya kan annobar coronavirus ranar Alhamis 28 ga watan Mayu 2020.