Browsing Category

Majalisar Dattawa

DA DUMI-DUMI: Kotu ta soke zaben Alhassan Doguwa

Kotun daukaka kara da ke zama a jahar Kaduna ta soke zaben dan majalisar tarayya mai wakiltar Tudun Wada/Doguwa, wato Alhassan Ado Doguwa a yau Litinin 4 ga watan Nuwamba 2019. Ta kuma bukaci sake zaben a wasu yankin. Alhassan Ado Doguwa…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More