Coronavirus a Kano: An sallami mutane 111 inda mutane 36 suka rasu

Ma’aikatar lafiya ta jahar Kano ta fitar da sanarwar cewar, a daren Lahadi 17 ga watan Mayu, an samu karin mutane 64 da suka kamu da cutar ta Covid 19 a jahar, an sallami mutane 18 yayin da aka samu mutuwar mutam daya

Hakan ne yasa jumullar masu dauke da cutar a Kano suka kai 825 tun bayan bullar cutar a jahar, sai dai kuma an sallami mutum 111 inda 36 suka rugamu gidan gaskiya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More