Coronavirus a Kano: Mutum daya ya mutu

A karin farko da aka samu mutumin da ya mutu sakamakon cutar Covid 19 a jahar Kano.

Adadin mutanen da suka kamu da cutar zuwa yanzu sun kai 21 a jahar, bayan an sanar da karin mutum 12 da suka harbu da cutar a daren Laraba 15 ga watan Aprilu.

Ma’aikatar lafiya ta jahar kano ta ce ta fitar da sanarwar hakan, da misalin  karfe 11:45 na daren.

Sannan da misalin  karfe 11:55  na daren,ta tabbatar da mutuwar mutum na farko sakamakon cutar.

Hakkan duk ya biyu bayan kasa da kwanaki biyar da aka samu bullar cutar  a Jahar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More