Coronavirus a Najeriya: Mutane 182 ne suka mutu inda aka sallami mutane 1,594 daga asibiti

An samun karin sabbin mutane 338 wayanda suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 5,959 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

177-Lagos
64-Kano
21-FCT
16-Rivers
14-Plateau
11-Oyo
9-Katsina
4-Jigawa
4-Kaduna
3-Abia
3-Bauchi
3-Borno
2-Gombe
2-Akwa Ibom
2-Delta
1-Ondo
1-Kebbi
1-Sokoto

An sallami mutane 1,594 da suka warke daga cutar, sannan hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 182, daga ranar Lahadi 17 ga watan Mayu 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More