Coronavirus: Adadin masu cutar sun kai 33,616 ta kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 463 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 33,616 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-128
Kwara-92
Enugu-39
Delta-33
Edo-29
Plateau-28
Kaduna-23
Oyo-15
Ogun-14
Osun-14
FCT-12
Ondo-9
Rivers-9
Abia-8
Bayelsa-5
Ekiti-3
Borno-2

An sallami mutane 13,792 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 754 daga ranar Litinin 13 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More