Coronavirus: Adadin masu cutar sun kai 34,259 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 643 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 34,259 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-230
Oyo-69
FCT-51
Edo-43
Osun-35
Rivers-30
Ebonyi-30
Kaduna-28
Ogun-27
Ondo-23
Plateau-20
Benue-17
Enugu-16
Imo-10
Delta-6
Kano-4
Nasarawa-2
Kebbi-1
Ekiti-1

An sallami mutane 13,999 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 760 daga ranar Laraba 15 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More