Coronavirus: Adadin masu cutar sun kai 40,532 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 555 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 40,532 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-156
Kano-65
Ogun-57
Plateau-54
Oyo-53
Benue-43
FCT-30
Ondo-18
Kaduna-16
Akwa Ibom-13
Gombe-13
Rivers-12
Ekiti-9
Osun-8
Cross River-3
Borno-2
Edo-2
Bayelsa-1

An sallami mutane 17,374 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 858 daga ranar Lahadi 26 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More