Coronavirus: Adadin masu cutar sun karu da mutane 125 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 195 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 57,849 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-37
Plateau-18
FCT-17
Ogun-15
Rivers-10
Benue-7
Kaduna-7
Anambra-5
Oyo-3
Cross River-2
Ondo-2
Edo-1
Imo-1

An sallami mutane 49,098 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,102 daga ranar Alhamis 24 ga watan satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More