Coronavirus: Adadin masu cutar sun karu da mutane 195 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 195 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 57,437 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Enugu-51
Gombe-40
Lagos-39
Plateau-23
FCT-15
Rivers-12
Kaduna-8
Ondo-3
Bauchi-2
Edo-1
Ogun-1

An sallami mutane 48,674 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,100 daga ranar Litinin 21 ga watan satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More