Coronavirus: Adadin masu cutar ya kai 43,151 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 462 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 39,539 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

FCT-93
Lagos-78
Plateau-64
Kaduna-54
Oyo-47
Ondo-32
Adamawa-23
Bauchi-19
Rivers-9
Ogun-9
Delta-9
Edo-7
Kano-6
Enugu-6
Nasarawa-5
Osun-1

An sallami mutane 19,565 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 879 daga ranar Juma’a 31 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More