Coronavirus: Adadin masu cutar ya kai 56,256 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 79 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 56,256 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-30
Kaduna-17
Ogun-7
Anambra-5
Kano-4
Katsina-3
FCT-3
Akwa Ibom-3
Oyo-2
Rivers-2
Delta-1
Plateau-1
Ondo-1

An sallami mutane 44,152 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,082 daga ranar Litinin 13 ga watan Satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More