Coronavirus: Adadin musu cutar ya kai 44,129 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 288 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 44,129 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-88
Kwara-33
Osun-27
FCT-25
Enugu-25
Abia-20
Kaduna-17
Plateau-13
Rivers-13
Delta-10
Gombe-8
Ogun-4
Oyo-3
Katsina-1
Bauchi-1

An sallami mutane 20,663 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 896 daga ranar Litinin 3 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More