Coronavirus: Adadin mutane 15,105 ne suka warke daga cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 556 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 36,663 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Edo-104
Lagos-97
FCT-70
Benue-66
Oyo-61
Kaduna-38
Plateau-28
Osun-19
Akwa Ibom-14
Rivers-13
Katsina-13
Ondo-13
Ogun-6
Kano-5
Nasarawa-4
Gombe-2
Ekiti-2
Borno-1

An sallami mutane 15,105 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 789 daga ranar Lahadi 19 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More