Coronavirus: Adadin mutane 20,308 ne suka warke daga cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 304 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 43,841 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-81
FCT-39
Abia-31
Kaduna-24
Rivers-23
Plateau-16
Cross River-13
Ebonyi-12
Ondo-12
Ekiti-11
Edo-11
Benue-10
Nasarawa-10
Ogun-6
Gombe-5

An sallami mutane 20,308 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 888 daga ranar Lahadi 2 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More