Coronavirus: Adadin mutane 48,985 ne suka warke daga cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 111 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 57,724 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-31
Gombe-18
Kaduna-18
FCT-15
Rivers-14
Imo-3
Kwara-3
Oyo-3
Bayelsa-2
Ogun-2
Edo-1
Osun-1

An sallami mutane 48,985 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,102 daga ranar Laraba 23 ga watan satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More