Coronavirus: Adadin mutane 49,895 ne suka warke daga cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 136 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 58,460 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-71
Rivers-23
Plateau-12
Adamawa-6
Oyo-6
Kaduna-5
Abia-3
FCT-3
Katsina-2
Kwara-2
Bauchi-1
Borno-1
Edo-1

An sallami mutane 49,895 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,111 daga ranar Litinin 28 ga watan satamba 2020.

#OakTVHausa #OakTV
#OakTVOnline

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More