Coronavirus: Adadin mutane 769 cutar ta kashe a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 595 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 34,854 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-156
Ondo-95
Rivers-53
Abia-43
Oyo-38
Enugu-29
Edo-24
FCT-23
Kaduna-20
Akwa Ibom-17
Anambra-17
Osun-17
Ogun-14
Kano-13
Imo-11
Delta-6
Ekiti-5
Gombe-4
Plateau-4
Cross River-2
Adamawa-1
Bauchi-1
Jigawa-1

An sallami mutane 14,292 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 768 daga ranar Alhamis 16 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More