Coronavirus: Addadin Mutane 9,746 su ka warke daga cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 561 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 25,694 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-200
Edo-119
Kaduna-52
FCT-52
Niger-32
Ogun-19
Ondo-16
Imo-14
Plateau-11
Abia-8
Oyo-8
Bayelsa-7
Katsina-6
Kano-5
Bauchi-3
Osun-3
Kebbi-3
Borno-2
Jigawa-1

An sallami mutane 9,746 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 590 daga ranar Talata 30 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More